09/06/2025
Tafida Homes LTD
Tsafta ce muhallin ku tare da mu.
Mun Ƙware munada ƙwararrarun ma'aikata shin gidajen ku suna buƙatar Tsaftace su ta hanyar wankewa, sharewa da kuma gogewa?
Eh Tafida Homes LTD shine zai tsaftace gidajen ku, ofisoshin ku, makarantun ku da kai harma kamfanonin ku gamida shaguna ko kasuwannin ku.
Kai tsaye tuntuɓi wakilan mu domin zuwa muga yanayin aikin ku.
07036510193