Hon Muktar Umar Yarima Tarauni

Hon Muktar Umar Yarima Tarauni Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon Muktar Umar Yarima Tarauni, Cargo and freight company, Kano.

18/01/2026

AKY ✅

😭😭😭
18/01/2026

😭😭😭

Barka da Juma'a
11/08/2023

Barka da Juma'a

Engr. Hon Muktar Umar Yarima Tarauni Wane fata kuke Masa Na Alkhairi A Jam'iyyar NNPP
29/12/2022

Engr. Hon Muktar Umar Yarima Tarauni Wane fata kuke Masa Na Alkhairi A Jam'iyyar NNPP

TARAUNI TA DAU HARAMI NNPP SAK 🇸🇱🇸🇱Alhamdullahi Cikin Hukuncin Allah A Daren Jiya Juma'a 23/12/2022 A Karkashin Mai Girm...
24/12/2022

TARAUNI TA DAU HARAMI NNPP SAK 🇸🇱🇸🇱

Alhamdullahi Cikin Hukuncin Allah A Daren Jiya Juma'a 23/12/2022 A Karkashin Mai Girma DG Hon Abdullahi Ibrahim Bashir Mai Kanon Ƙwankwasiyya Tarauni,

Aka Sami Wani Zama tsakanin Dan Takarar Kujerar Majalisar Tarayya Na Karamaar Hukumaar Tarauni Engr. Dr Hon Muktar Umar Yarima Tarauni Yareema Shida tawagar sa Haka Shima Dan Takarar Kujerar Majalisar Jaha Na Karamaar Hukumaar Tarauni Hon Kabiru Dahiru Sule ADS Shida tawagar sa An Sami Tattauna Muhimma n batutuwa da kuma Kara Samun Hadin kai,

Domin Kawowa Jam'iyyar NNPP Nasara Tun daga Sama Har Zuwa kasa Gaba Daya A fadin Karamar Hukumar Tarauni Ameeen Ameeen.

Hon Nisa'i Sa'id Ahmad .....✍️✍️✍️
Media Aide to Hon Abdullahi Mai kano.

Kibiya 🇸🇱
19/12/2022

Kibiya 🇸🇱

Wakilin fita Kunya✊
17/12/2022

Wakilin fita Kunya✊

17/12/2022

Gaya 🇸🇱

Muyi Jam'iyyar NNPP Sak 🇸🇱
17/12/2022

Muyi Jam'iyyar NNPP Sak 🇸🇱

Yarima Na kowa Ne.Yadda Hoton Yafita Fes Haka Zuciyar sa take Fes Fes idan Yazama komai zaiyi fes fes.Ayi Yarima Da Alhe...
20/11/2022

Yarima Na kowa Ne.

Yadda Hoton Yafita Fes Haka Zuciyar sa take Fes Fes idan Yazama komai zaiyi fes fes.

Ayi Yarima Da Alheri ✌️✌️✌️

ZAƁIN TALAKAWAN KASARMU NIGERIA 🇳🇬 2023 KWANKWASO NE. Duk Wani Mai Hankali Da Tunanin, Mai kuma Kaunar Wannan Kasa Tamu ...
17/11/2022

ZAƁIN TALAKAWAN KASARMU NIGERIA 🇳🇬 2023 KWANKWASO NE.

Duk Wani Mai Hankali Da Tunanin, Mai kuma Kaunar Wannan Kasa Tamu Abun Alfaharinmu Nigeria, Zai so Ace Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Shine Shugaban Kasarmu 2023,,,,, Duk Kiyayyar Mai Kiyayya Yasan Jagoranmu Zaiyi Fiye Da Abunda Al'umma Suke Masa Zato Saboda Mutunne Mai Kaifin Basira Da Hangen Nesa, Kwankwaso Jagorane Mai Tausayi Da Kaunar Marasa Karfi Shiyasa Kullin Daɗa Samun Daukaka Yake A Lungu Da Sako Na Wannan Kasa.

Allah Dai Yakai Damo Ga Harawa

Kwankwasiyya Nigeria 🇳🇬 2023

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Muktar Umar Yarima Tarauni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share