KANO TV Online

KANO TV Online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from KANO TV Online, Travel and transport, Kano.

12/06/2023

Klyan Mbappe ya shaidawa ƙungiyar ƙwallon ƙafa PSG, cewar ba zai sabunta kwantiragen sa da su ba.

Kwantiragen ɗan wasan zata ƙare a watan Yunin shekarar 2024.

Ƙungiyoyin Real Madrid da Liverpool ne dai ke kan gaba wajen zawarcin ɗan wasan na Faransa.

Tawagar city ma tasamu qarasowa filin wasa! Minti 20 kacal ya rage mu dakatar da karbar harsashen ku! Wadanda sukayi kum...
10/06/2023

Tawagar city ma tasamu qarasowa filin wasa! Minti 20 kacal ya rage mu dakatar da karbar harsashen ku! Wadanda sukayi kuma allah bawa mai rabo saa

10/06/2023

Tawagar inter milan ta samu isowa filin wasa! Kucigaba da bayyana mna harsashen ku kan wasan domin samun damar lashe kyauttuka!

Ranar wanka dai ba'a boyen ci bi! Akwai kyauttuka da dama dazaku iya lashewa ga duk wanda ya fadi Yaya sakamakon wasan z...
10/06/2023

Ranar wanka dai ba'a boyen ci bi! Akwai kyauttuka da dama dazaku iya lashewa ga duk wanda ya fadi Yaya sakamakon wasan zai kaya a wasan karshe na kofin zakarun nahiyar turai wanda zaa buga a yau asabar da misalin 8 na dare tsakanin Manchester city dakuma inter milan

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KANO TV Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share