IZALA IKON ALLAH

IZALA IKON ALLAH Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from IZALA IKON ALLAH, Cargo and freight company, Abuja.

Ramadan Tafseer . Day 8Ramadan 08Ranar Alhamis08/09/1447.25/02/2026.Tafsirin Alqur'ani Mai Girma .Mai Gabatarwa: *Amb. S...
25/02/2026

Ramadan Tafseer .
Day 8
Ramadan 08
Ranar Alhamis
08/09/1447.
25/02/2026.

Tafsirin Alqur'ani Mai Girma .
Mai Gabatarwa: *Amb. Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun* (Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na Kasa na daya)

Tareda *Hafiz Abdullahi Baffah Ites Gadau*.

Daga Masallacin Tunawa Da Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Rigachikun, Kaduna.
Allah Yabada Ikon Sauraro Da Kunne Na Basira,

Ubangiji Ya kara daukaka da ikhlasi...Darasin yau Lahadi wanda shugaban kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Su...
25/02/2026

Ubangiji Ya kara daukaka da ikhlasi...

Darasin yau Lahadi wanda shugaban kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah na duniya, Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau, ya gabatar a Masallacin Doubeli Jimeta-Yola, jihar Adamawa.

Ramadan Tafsir, 1447H (2026)Yan Taya, Jos Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahya JINGIR da Al-Hafiz Aminu Yusuf Nuhu Ramadan day...
25/02/2026

Ramadan Tafsir, 1447H (2026)

Yan Taya, Jos

Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahya JINGIR da Al-Hafiz Aminu Yusuf Nuhu

Ramadan day 8

RAMADAN TAFSIR DAY 08💫Masjid Uthman Bin Fodiyo Jalingo Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Ubangiji Allah ya ƙarawa rayuwa Albarka ...
25/02/2026

RAMADAN TAFSIR DAY 08💫

Masjid Uthman Bin Fodiyo Jalingo

Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Ubangiji Allah ya ƙarawa rayuwa Albarka 🤲🤲🤲

The Executive Governor of Nasarawa State, His Excellency, Engr. Abdullahi A. Sule joined Muslim Ummah at the Umar bin Kh...
25/02/2026

The Executive Governor of Nasarawa State, His Excellency, Engr. Abdullahi A. Sule joined Muslim Ummah at the Umar bin Khaddab Jumu'at Mosque Utako, Jibwis National Headquarters, Abuja for Ramadan Tafsir(explanation of the Qur'an).

The Tafsir, recitation, translation and explanation of the Qur’an was led by Sheikh Kabiru Gombe, a renowned slamic scholar and preacher.

Wednesday, 25th February, 2026

Hotuna; Ramadan Tafsir Rana ta Bakwai Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau tare da Alaramma Nasiru Salihu Gwandu A Masallacin Do...
25/02/2026

Hotuna; Ramadan Tafsir Rana ta Bakwai

Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau
tare da
Alaramma Nasiru Salihu Gwandu

A Masallacin Doubelli Jimeta Yola Adamawa

RAMADHAN TAFSEER 💥💥 DAY 5 Fadhilatu Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe Hafizahullah ❣️ Ubangiji Allah Ya Kara Masa La...
23/02/2026

RAMADHAN TAFSEER 💥💥 DAY 5

Fadhilatu Sheikh Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe
Hafizahullah ❣️

Ubangiji Allah Ya Kara Masa Lafiya Da Rayuwa Mai Albarka Da Imani Da IkhLasi Da Daukaka Da Wadata 🙏

Alhamdulillah💥 IZALA IKON ALLAH Chigaba da Tafsirin Al Qur'ani mai girma daga Majalisin Shaikh Abdullahi Bala Lau dake D...
22/02/2026

Alhamdulillah💥 IZALA IKON ALLAH

Chigaba da Tafsirin Al Qur'ani mai girma daga Majalisin Shaikh Abdullahi Bala Lau dake Doubeli Jimeta a yammachin yau 5 ga Ramadan. Allah ya karbi Ibadun mu🤲.

KADUNA 2026Shugaba yayi kera mumamsaAllah ya kara mana nasara 🙏
08/02/2026

KADUNA 2026

Shugaba yayi kera mumamsa

Allah ya kara mana nasara 🙏

Allah yasa ya huta
21/01/2026

Allah yasa ya huta

Isowar Shugaban JIBWIS na Ƙasa, Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau, tare da tawagarsa filin wa’azi a garin Iware, Jihar Tara...
17/01/2026

Isowar Shugaban JIBWIS na Ƙasa, Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau, tare da tawagarsa filin wa’azi a garin Iware, Jihar Taraba.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IZALA IKON ALLAH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share