Zantukan So by Aliyu

Zantukan So by Aliyu Love your lover don't heet your lover, Love its verey importen be towing of the wrold...

05/07/2021
01/06/2021
25/05/2021

APC Ce Ke Ƙona Ofishin INEC Dan Kada Ayi Zaɓen 2023 Lafiya Inji PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa, APC ce ke kona ofisoshin hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC a faɗin Najeriya.

PDP tace APC na ta tunzura yin rikici dan kada a yi zaben 203 lafiya.

Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa, ganin da APC ta yi cewa ba zata kai labari a zaben 2023 ne ba yasa ta dauki wannan mataki.

PDP tace ‘ƴan Najeriya sun lura da gazawar APC dan ta kasa kawo ƙarshen abubuwan tashin-tashinar dake faruwa a Najeriya.

Aslam alk barkanmu dawarhaka dafatan munyi sallah lafiya  toh allaha yamaimaitamana amin...
20/05/2021

Aslam alk barkanmu dawarhaka dafatan munyi sallah lafiya toh allaha yamaimaitamana amin...

04/11/2018

Aslm barkanmu dawarhaka dafatan kuna lfy iyan uwada Abukan arzziqi,

Address

Mutum Biyu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zantukan So by Aliyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share