26/04/2019
Assalamu Alaikum.
Wannan kamfani mai suna a sama, yana sanarda mutane masu amfani da magungunar gargajiya cewar, munada magunguna iri daban-daban domin magance matslolinmu na yau da kullum.
Ku tuntubemu a ofishinmu dake kan titin zuwa filin jirgin sama na Malam Aminu Kano.
Zaku iya tuntubarmu akan lambobin wayoyi kamar haka:
08060957750
08065545604
08060302129.
Ko a kan shafinmu na yanar gizo kamar haka: [email protected]