Hanyar Kano

Hanyar Kano Domin sanin halin da hanyoyin Kano ke ciki, don kaucewa cunkoso, samun bayanai kan yanayin tsaro…

Kano ta Dabo cigari.Roundabout din Alu Avenue kenan,, 20/08/2026, 12:35pm.Ya yanayin hanyar daka bi yau ?
20/08/2026

Kano ta Dabo cigari.
Roundabout din Alu Avenue kenan,, 20/08/2026, 12:35pm.

Ya yanayin hanyar daka bi yau ?

19/08/2026

Bayan shafe shekaru da daina yin Acaba a Kano, Gwamnatin Kanon ta amince da dawo da gudanar da acaban wasu sassan birnin na Kano.

Ko mutanan Kano na kewar masu baburan Acaba haryanzu ko kuwa sun mance da acaban?

Wannan shine yadda shatale-talen Mundubawa ya koma bayan rugujeshi da gwamnatin Kano tayi domin gina sabo.Da wanda aka r...
19/08/2026

Wannan shine yadda shatale-talen Mundubawa ya koma bayan rugujeshi da gwamnatin Kano tayi domin gina sabo.

Da wanda aka ruguje da wannan sabon wanne yafi kyau?

Nan titin State Road ne.Ku fada mana wane junction ne nan?
19/08/2026

Nan titin State Road ne.

Ku fada mana wane junction ne nan?

Junction din Kofar Mata kenan.Wanna waje kuka sani wanda yake kusa da kofar Mata?
19/08/2026

Junction din Kofar Mata kenan.

Wanna waje kuka sani wanda yake kusa da kofar Mata?

Hotun farko fenti ake yiwa ginin mararrabar titin Dakata, Zangon Dakata zuwa Rangaza. Hotu na biyun kuma yadda hanyar ta...
18/08/2026

Hotun farko fenti ake yiwa ginin mararrabar titin Dakata, Zangon Dakata zuwa Rangaza.

Hotu na biyun kuma yadda hanyar ta lalace Wadda hakan ya sanya bama’a iya biyo hanyar idan aka samu saukar ruwan sama.

Shin masu bin wannan hanya da kuma mazauna wannan yanki sunfi bukatar fentinne ko kuwa gyaran hanyar ?
Sannan ko menene dalilin fara yin fenti yayinda hanya da kasance mutane na kokawa da ita?

Ku bayyana mana Ra’ayinku a comment section ?

Cikin Hotuna: Yadda al’ummar unguwar Ja'en Maƙera da ke Dorayi, Kano, s**a fito tattaki domin neman akai musu daukin gag...
18/08/2026

Cikin Hotuna: Yadda al’ummar unguwar Ja'en Maƙera da ke Dorayi, Kano, s**a fito tattaki domin neman akai musu daukin gaggawa a kan matsalar rashin ingantacciyar hanyar da suke fama da ita.

Mazauna yankin sun tabbatar da yadda suke shan wahala wajan gudanar zirga-zirga a yankin sakamakon lalacewar hanyar.

A koken da s**a Kai Premier Radio sun roƙi gwamnatin jihar Kano da ta duba halin da suke ciki tare da ɗaukar matakin gaggawa wajen gyara hanyar.

📷Premier Radio

Nan sha tale-talen Club Road ne.Wace kasuwa ce mafi kusa da wannan shatale-tale?
17/08/2026

Nan sha tale-talen Club Road ne.
Wace kasuwa ce mafi kusa da wannan shatale-tale?

Address

Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hanyar Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category