BABAN KAUNU

BABAN KAUNU I belong to everybody I'm not belong to everybody

GAREKU MASOYA MANZON ALLAH SAW.
03/02/2022

GAREKU MASOYA MANZON ALLAH SAW.

Allah don isar manzon ka s.a.w. Allah don tsarkinsa Allah don martabar rawaninsa, Allah don murmushinsa s.a.w.w. Allah d...
05/07/2021

Allah don isar manzon ka s.a.w. Allah don tsarkinsa Allah don martabar rawaninsa, Allah don murmushinsa s.a.w.w. Allah don tsarkin ruhin sayyada fadimah a.s.w. Allah don mijinta da ya"yanta, Allah masu garkuwa da mutane da masu kashesu Babu dalili da ire-irensu Allah ka gaggauta tarwatsasu dasu da manufofinsu, bijahi sayyadilwujudi s.a.w.w.

16/05/2021

A,UZUBILLAHI MINALSHAITANILRAJEEM, BISMILLAHILRAHAMANU RAHEEM, DAFARKO INA MIQA GAISUWATA GAREKU AHLULLAHI DAFATAN KUNA CIKIN KOSHIN LFY ALLAH YASA HAKA AMEEN, WATO INASO ZANYI MAGANA NE AKAN WANI AL,AMARI WADDA BA SABO BANE AGAREMU YAN TIJJANIYYA BATUNE KAN ABINDA WASU MUNKIRAI MAQIYA ALLAH MAQIYA MANZON ALLAH S.A.W. MAQIYA SHEHU TIJJANIYYA DA SHEHU IBRAHIM INYASS RADIYALLAHU ANHUMA AMEEN, SUKETA YADAWA, AKAN MAULANA KHALIFAH SANUSI II R.T.A. WATO SARKI MAI MURABUS, SUNATA YADA CEWA WAI ANYI MASA SUJJADA, TOSHIN IRIN WANNAN HASSADAR DA KAZAFIN AKANSA AKAFARA? KARFA KU MANTA DAGA MANZON ALLAH S.A.W. AKAFARA HAKAFA WANDA KUMA SUKAYIWA MANZON ALLAH S.A.W. HAKA BA WASU BANE ILLAH KAKANNIN WADAN NAN, SUFA HASSADA DA SHARRI GADANSA SUKAYIFA WAJEN KAKANNINSU TOMEYE BAKU SANIBA? KUMA DAMA WAYE ZAI SAMU IRIN WANNAN BAIWAR YAZAUNA LAFIYA TSAKANINSA DA HALITTU? KUMA WANNAN AI BA,AYI MASA KOMAIBA AKAN IMTIHANIN DAZAI GANI WALLAHI BAIGA KOMAIBA, ANCE AMMASA SUJADA SAI MENE? A DUNIYA AKWAI WANI MAI HUKUNCINE? KOKO DON ANCE AMMASA SUJADA KAWAI SAI YAZA HAKA? MENE BA,ACEWA SHEHU IBRAHIM INYASS BA? DON GIRMAN ALLAH DA MANZON SA S.A.W. KU KAUDA KANKU AKAN WADANNAN TSINANNUN، DOMIN SUDAMA HAKA SUKESO SUJI KUNAYI AKANSU, IDAN DA SHEHU IBRAHIM INYASS RADIYALLAHU ANHU YA TABA KULAWA DA WADANNAN DA BA WANNAN ZANCEN ZAKUJIBA SAIDAI WANI, DON HAKA KUSANI MAI ARZIKI AKEYIWA HASSADA BAWAI MATSIYACIBA, ALLAH YATAIMAKI KHALIFAH SANUSI II ADUK LAMURARSA ALLAH YA TSAYA MASA BIJAHI SAYYADILWUJUDI S.A.W.W.

15/05/2021

KAUNAR SHEHU ITACE RAYUWARKA, DAKAI NAKE MASOYIN SHEHU.

Address

Lagos Criscent Chief Palace
Kaduna
ZARIA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BABAN KAUNU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BABAN KAUNU:

Share