Arewa Comedians

Arewa Comedians Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Comedians, Abuja.

MashaAllahu for the message Executive Secretary at Kaduna State Scholarship And Loans Boards.
05/04/2021

MashaAllahu for the message Executive Secretary at Kaduna State Scholarship And Loans Boards.

WORKSHOP ON RURAL ELECTRIFICATION PROGRAMME LEGISLATION IMPLEMENTATION AND SUSTAINABILITY....Hard Working Member Represe...
17/10/2020

WORKSHOP ON RURAL ELECTRIFICATION PROGRAMME LEGISLATION IMPLEMENTATION AND SUSTAINABILITY....

Hard Working Member Representing Dukku/Nafada Federal Constituency Rt. Hon. (Dr). Aishatu Jibrin Dukku on her efforts to fulfill her electoral promise to her people is again attending another workshop on Rural Electrification programme Legislative Implementation and Sustainability.

This workshop is very inportant to her because she will learn alot on how Rural Electrification are done, an overview of the process contribution by UNIAF. The extent laws and policy objective and requirements for effective legislative and Budgeting action.

At the end of the Workshop she will learn on all these topic and understand how best she will help her electorate on Rural Electrification.

New Media Aide
To Hon. Aishatu Jibrin Dukku
Adamu Usman Janhausa

OVERSIGHT FUNCTION ON POWER!!!!DAY ONE....Report by *Adamu Usman Janhausa*Today Monday *Rt. Hon. (Dr). Aishatu Jibrin Du...
12/10/2020

OVERSIGHT FUNCTION ON POWER!!!!

DAY ONE....

Report by
*Adamu Usman Janhausa*

Today Monday *Rt. Hon. (Dr). Aishatu Jibrin Dukku* together with the Chairman House Commitee On Power Engr. Magaji Aliyu Da'u and other members from National Assembly Abuja, also with Olufunke Oshibodu MD Benin Electricity Distribution Company.

SABUWAR NIGERIA KARKASHIN JAGORANCIN SENATE PRESIDENT MUHAMMADU DANJUMA GOJE 9TH NATIONAL ASSEMBLYIdan Gyaran Nigeria ak...
19/04/2019

SABUWAR NIGERIA KARKASHIN JAGORANCIN SENATE PRESIDENT MUHAMMADU DANJUMA GOJE 9TH NATIONAL ASSEMBLY

Idan Gyaran Nigeria ake so ya zama wajibi Jam'iyar Apc tabi ra'ayin al'umma wajen marawa sanata Danjuma Goje baya a matsayin shugaban majalissar Dattawa na 9th.

Mun sani jam'iyar Apc mutane ne daban-daban s**a dun kule waje guda s**a assasata saboda cigaban kasa kuma a yanzu haka mutanen ke taro da kira ga sanata Danjuma Goje da ya bayyana kansa a matsayin Dan takarar shugabancin majalissar Dattawa.

Saboda da cewarsa da kuma irin ayyukan alheri da yayi wanda duniya ta shaida muna kira ga dukkanin sanatoci da su auna a mizani su duba tsakanin Sanata Goje da Ahmed Lawal waye zai iya kawo cigaba da gyara a nigeria.

GABON! GABON!! GABON!!!Ina gani bai kamata mutane su rika capitalizing akan kuskuren mutum su mance da alkhairan shi ba,...
12/04/2019

GABON! GABON!! GABON!!!

Ina gani bai kamata mutane su rika capitalizing akan kuskuren mutum su mance da alkhairan shi ba, tun bayan abunda ya faru na rikici tsakanin Hadiza Aliyu Gabon da wata yar'uwar ta da suke film tare wanda aka fahimci komai gaskiyar Hadiza tayi kuskure da ta dauki mataki a hanun ta.

Maimakon a samu hanyar gyara, sai wasu suke amfani da wannan dama domin su saukar da dukkan masifar duniya akan Hadiza, tamkar itace tafi kowa lalacewa a Arewa. wasu har sun zuga za'a kai ta gaban alkali a gurfanar da ita a daure ta, wasu suna ta jin dadin hakan ta faru. Kamar dama akwai wani gilli da dama yake kwance a zuciyar mutane akan wannan yarinyar.

Nayi rubutu ina yaba wasu halayenta, sai abokaina suke ta muzanta ni me ya sa nace tana da hali nagari? Kuma da zaka bincika laifukan mu da muke ganin ta lalatacciya tsakani da Allah kana iya samu muna aikata duk abunda take aikatawa koma fiye da hakan. Jama'ah mu ji tsoron Allah kar ya tona mana asiri akan alhakin mutane.

Kuma bana janye magana ta, wannan yarinyar a kaf jaruman da suke sana'ar film babu mai tausayin talakawa, taimakon kanana, Mata, da tsofi kamar ta, ni shaida ne duk shekara tana sadakar dukiya mai yawa lokacin Ramadan, kuma har yanzu akwai talakawan da suke rangwafe a jikinta suke samun saukin kayan rayuwa, Mutum nawa aka baiwa dukiyar talakan suke cinyewa b***e ita da take bayarwa daga abunda Allah ya yassare ma ta?

Hakanan a dabi'arta tafi dukkan matan da ke film nutsuwa, ba za ka ganta tana bayyana al-aurarta a fili, ko ka ganta tana badala a gidan biki ba. Kai hatta finafinan da take yi za ka same su da saukin barna ga tarbiyar yara da iyali. To mecece ribar mu idan an daure ko an tozarta ta?

Haba jama'ah kamar dama ana jiran hakan ta faru? Allah ya kiyaye mu daga ciwon zuciya, Ameen @ Abuja, Nigeria

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Comedians posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share